Core include appears below:
An gudanar da zaben shugaban kasa da na majalisar dokokin tarayya a Najeriya ne a ranar 25 ga watan Fabarairu, 2023. Mutum 18 ne suka yi takarar shugaban kasa, haka nan kuma al’umma sun kada kuri’a domin zaben sanatoci da mambobin majalisar wakilai. BBC ta yi amfani da bayanan da ta samu daga Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya domin tattara sakamakon zabukan.
Domin lashe zaɓe a zagaye na farko - dole ne sai ɗan takara ya samu ƙuri'u mafi rinjaye, da kuma sama da kashi 25% na ƙuri'u a kashi biyu cikin uku na jihohi 36 na Najeriya da Yankin Birnin Tarayya (Abuja)
Lokacin da aka sabunta bayani 19/04/2023, 18:00:27 lokaci (GMT+1)
Sakamako na ƙarshe

Jam'iyya | Kujeru |
---|---|
Jam'iyyar APC | 59 |
Jam'iyyar PDP | 36 |
Jam'iyyar Labour | 8 |
Sauran | 4 |
Jam'iyyar NNPP | 2 |
Lokacin da aka sabunta bayani 19/04/2023, 18:00:27 lokaci (GMT+1)
Jam'iyya | Kujeru |
---|---|
Jam'iyyar APC | 159 |
Jam'iyyar PDP | 104 |
Jam'iyyar Labour | 35 |
Jam'iyyar NNPP | 18 |
Sauran | 9 |
Bai kammala ba | 35 |
Masu tsarawa: Millicent Wachira da Olaniyi Adebimpe; Masu zane: Mayowa Alabi da George Wafula; Waɗanda suka tattara bayanai: Yusuf Akinpelu da Brian Osweta; Masu aiwatarwa: Boaz Ochieng, Marcos Gurgel, Ayu Widyaningsih Idjajaand da David Ayoola; Jagorar aiki: Dorothy Otieno.
...there we go.